Kayi qoqari kayi holding Naman Sallan ka Dan baiwa
Sbd Ganin cewa wannan long time project din yakan dauki lokaci kafin ya zagayo. Yanada kyau ka Diba wannan *Free signal* 👇 Taking profit 📈 August Stop loss 📉 October Kullum kana Samu kana yin *scalping* in ka Samu entry Ya danganta da yanayin capital Naka Allah ya Mai-Mai ta mana✍️
Kayi qoqari kayi holding Naman Sallan ka Dan baiwa
Sbd Ganin cewa wannan long time project din yakan dauki lokaci kafin ya zagayo.
Yanada kyau ka Diba wannan
*Free signal* 👇
Taking profit 📈 August
Stop loss 📉 October
Kullum kana Samu kana yin *scalping* in ka Samu entry
Ya danganta da yanayin capital Naka
Allah ya Mai-Mai ta mana✍️