Ina ɓata awa goma sha tara (19hrs) non stop Ina trading a kan laptop ban huta ba a kullum (Every day), a duk cikin 24hrs ina yin trading meme tokens guda 300, Ina samun profit $250,000+ a rana.


A cikin wata uku (3 months), na samar da profit din dala milion biyar $5,000,000, a wata guda na samar da profit din dala million daya da dubu dari baƙwai $1,700,000, cikin shekara guda na samar da dala million ashirin da biyar $25,000,000, duka a trading ɗin meme tokens na solana a axiom na same su.
Na fara trading da zero account Ina kirkiran tokens a matsayina na DEv daga karshe nasamu blessings na daina na koma trading day and night hakan yasa na zamo more and more successful.
~ duk da na samar da dala million ashirin da biyar $25,000,000, hakan bai hanani cigaba da trading da neman kuɗi ba, inason meme tokens domin itane jigon taimakon rayuwata.
Duk da irin nasarar da nasamu Ina da tarihi na asarori da kuka, but with strong heart and vision yasa na cigaba har nayi nasara.
🎤: Inji DEx trader Cupsey.
Waye zai Iya yin aikin cupsey har yazamo cupsey a cikin shekaru 2 zuwa 5? Shin zamu Iya yin yadda cupsey yayi? Shin kana da target na zamowa wani ɗaya daga cikin irin wannan traders ɗin? Mai nene burinka a meme tokens da trading DEx?.
Yes Ina da target na burin zama DEx trader irin "CENTED" a cikin Shekara 1 Insha Allah, wannan shine biggest dream dina a duniar meme tokens kuma Insha Allah I will reach my target da Karfin Allah 🫡✊🏼💪🏼.
✍️: Mussa Isah Ibraheem Panta
SOL-0,69%
Ver original
post-image
Esta página pode conter conteúdo de terceiros, que é fornecido apenas para fins informativos (não para representações/garantias) e não deve ser considerada como um endosso de suas opiniões pela Gate nem como aconselhamento financeiro ou profissional. Consulte a Isenção de responsabilidade para obter detalhes.
  • Recompensa
  • Comentário
  • Repostar
  • Compartilhar
Comentário
Adicionar um comentário
Adicionar um comentário
Sem comentários
  • Marcar